12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

An ruɗe su har suna bin wani shiri na ceto wanda tabbaszai kai su ga hallakaKuma dukan hanyoyin samun ceton da suke bayaswasuna da kyau a ido domin mutane suna tunanin cewa, “Nima,yanzu yanzu, zan sani cewa an gafarta mani zunubaina, kumazan kasance a cikin Kristi har abada.” Sabili da haka waɗandasuka yarda da waɗannan masu koyaswar suka kuma bi abin dasuke cewa sun yarda cewa sun kafu a cikin Kristi har abada. Anruɗe su har suna bin wani shiri na ceto wanda tabbas zai kai suga hallaka. An ruɗe su zuwa gaskantawa da bisharar ƙarya.Abin baƙin cikin shine suna kama da mutumin nan wanda yaketsintar ƙiraren itace a ranar AsabaciA cikin 2 Korantiyawa 11:14, Allah yayi kashedin cewaShaiɗan yakan zo kamar mala‟ikan (manzon) haske. Kristi shineManzon haske na gaskiya. Amma ta wurin ma‟aikatansa naadalci, Shaiɗan yakan zo da kamannin Kristi. Waɗannanma‟aikatan jabun Kristi ne. Sun gaskanta cewa suna bautawaKristi ne amma a gaskiya, ubangijinsu Shaiɗan ne, maƙiyin Kristi.Irin koyaswar su wadda ba ta yi dabam da koyaswarsauran malaman Littafi Mai-Tsarkin da ake ji da su ba tanasamuwa a ko‟ina. Sai dai a cikin dukan koyaswar, akwai babbarkaucewa gaskiyar cewa Kristi ya gama dukan aikin da ake bukatadomin ceton mutane, kuma ya gama wannan da daɗewa kafinhaifuwar mutumin, Kristi ya biya bashin dukan zunubanmutumin. Abin da Littafi Mai-Tsarki yake koyaswa kenan, kumadole ne mu zama masu sauraron dukan Littafi Mai-Tsarki, mukuma gane cewa Kristi ne ya kamata ya karɓi dukan ɗaukakadomin ceton mu amma bamu da kanmu ba.Waɗannan masu wa‟azin da masu shelar bishara sunaganin kansu a matsayin masu ƙwarewa, bayin Kristi na gaskiya,amma gaskiyar ita ce, su “Mai‟aikatan adalci” ne na Ibilis (2Korantiyawa 11:15). Suna zuwa a cikin sunan Yesu Kristi, ammasu bayin Shaiɗan waɗanda ke zuwa kamar mala‟ikun haske ne (2Korantiyawa 11:14). Suna shinfiɗa ƙarya a cikin shirin ceton suna jeka-na-yi-ka domin ubangidansu Shaiɗan shine ubanƙareraki (Yohanna 8:44). Abin kaico. Ka yi tunanin mutanendake sauraron suna kuma gaskantawa da su, yayinda suke47

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!