12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

an juya kalmomin zuwa “domin a baƙanta muku ciki ko rai,” acikin 2 Korantiyawa 11:7 kuma an juya shi zuwa “domin kuɗaukaka” cikin dukan ayoyin nan biyu, an yi amfani da kalmomindomin su nuna wani abu da ke iya faruwa ba wai wani abu da yazama tabbatacce ba.Ruɗani a cikin Fahimtar Kalmar nan “Gaskantawa”Wani babban darasi da muke koyo shine, Allah bai barfahimtar shirin sa na ceto a sauƙaƙe ba. Allah ya sanyakalmomin nan “gaskantawa” da “bangaskiya” a cikin ayoyi dayawa, kuma sai ta wurin yin amfani da sharaɗin da Allah ya kafana kwatanta aya da aya da kuma ta wurin neman hikima dagaAllah ne kaɗai zamu iya harhaɗa waɗannan ayoyin.Allah bai bar fahimtar shirinsa na ceto ya zama da sauƙi baWaɗansu abubuwa game da gaskantawa da suka fito sunhaɗa da:1. Dole ne a fahimci kalmomin nan “gaskantawa” da“bangaskiya” a matsayin aiki da ake yi. Wannan ya zama hakakuwa domin Yesu ya gama dukan aikin da ake bukata dominceton zaɓaɓɓu domin kuma sunansa “Mai-aminci” (Ruya taYohanna 19:11). Shi ne asalin aikin bangaskiya.2. Idan mutum ya bada gaskiya, ko da a wanne mataki,bangaskiyarsa aiki ne wanda yake yi wanda ba zai taɓa iya zamacikin abin da ake bukata domin ceton sa ba. Idan ya gaskanta,kila yana yin haka ne domin lamirinsa ya sa shi ya gaskanta kokuma kila Allah ne yake aiki a cikinsa. Sai dai kuma ba zai taɓasanin ko wanne dalili ba ne sai dai idan ya zo daga baya ya samiceto, zuciyarsa cike take da mugunta domin haka ba zai iyagaskantawa da dukan zuciyarsa ba.3. Idan mutum ya gaskanta bayan ya sami ceto, wannanma aiki ne wanda yake yi. Sai dai kuma, gaskantawar shi zatazama da dukan zuciyarsa domin a wannan lokacin Allah yarigaya ya cece shi, ya kuma bashi sabuwar zuciya. Gaskantawa45

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!