12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Abin sha‟awa shine, yan mintoci kaɗan bayan wannan kokuma ‟yan mintoci kaɗan kafin mutuwarsa, ya roƙi Yesu yayimasa jinƙai, ya kuma karɓi amsar da ta tabbatas masa ta kumatabbatas mana hakika a wannan lokaci ne mutumin nan ya samiceto. Mun karanta a cikin Luka 23:39-43 cewa:Ɗaya a cikin mazambatan nan da aka rataye su, ya yi masabaƙar magana, ya ce, kai ba Kristi ba ne? Ka ceci kanka duk damu. Amma ɗayan ya amsa, yana tsawata masa, ya ce, ba ka ko jitsoron Allah ba, da shi ke shari‟arka ɗaya ce da tasa? A garemukwa hakika daidai ne, gama muna karɓan alhakin ayukanmusosai: amma wannan mutum ba ya aika komi da ba daidai ba.Ya ce kuma, Yesu, ka tuna da ni lokacin da ka shiga mulkinka.Ya ce masa, gaskiya ina ce maka, yau kana tare da ni cikinparadise.Wannan babban mai zunubin yana ƙarƙashin jin maganarAllah domin ya ji Yesu yana magana da Maryamu, da Yohanna dakuma Allah da kansa. Kuma a nan take an ba wannan mugunmutumin rai na har abada. Sabili da haka kowane mutumin dabashi da ceto, kome girman zunubin sa, zai iya sanin cewa Yesuya zo domin masu zunubi. Wannan babbar ƙarfafawa ce!4. Yesu ba ya tara. Wannan na nufin cewa babu wanijinsi na mutane da yafi wani zarafin samun ceto. Jama‟a zasu iyayin watsi da mutum, mutane na iya ƙyamar sa, amma a cikinLittafi Mai-Tsarki, Allah ya faɗa mana labarin mutanen da sukazama abin ƙyama ga jama‟a waɗanda suka sami ceto a zamaninYesu. Misalin wannan shine ceton Basamariyan nan (Yohanna4:4-42), Zakka mai karɓar haraji (Luka 19:2-8), Kuturun nan(Luka 17:12-19), Mai laifin da aka kashe sabili da laifin sa (Luka23:39-43) da kuma macen nan da aka kama cikin zina (Yohanna8:1-11). Jama‟a suna ganin dukan waɗannan a matsayinƙazamai, amma Allah ya ceci kowane ɗayansu. A nan muna gania fili cewa Allah ba mai tara bane. Wannan labari ne mai daɗi gadukan wanda bashi da ceto.5. Allah Mai-jinƙai ne. gaskiya ne cewa yanzu ba asamun jinƙai a cikin ikklisiyoyi inda fastocinsu, dattijan su damalaman Littafi Mai-Tsarkin suke yiwa waɗannan mutanen63

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!