12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Duba! Daga ƙasar arewa zan kawo su, daga iyakar duniya zantattaro su, tare da su kuma makafi da guragu, mace da ciki, damache mai wahalar haifuwa tare: babban taro hakanan za sudawo nan. Da kuka za su zo, da godo zan bishe su: zan kawosu bakin gulaben ruwaye, a cikin miƙaƙƙiyar hanya inda ba za suyi tuntube ba: gama uba ni ke ga Isra‟ila, Ifraimu kuma ɗan farina ne.Zamu iya Sauraron Littafi Mai-Tsarki ba tare da Mun ji ba?Allah ya yi kashedi a wurare da dama cikin Littafi Mai-Tsarki, kamar yadda ya yi a cikin Irmiya 29:17-19, inda mukakaranta cewa:In ji Ubangiji mai runduna: Ga shi, zan aike masu da takobi, dayunwa da aloba, in maishe su kamar munanan ɓaure, waɗandaba su ciyuwa domin muninsu. Zan runtume su da takobi, dayunwa da aloba, in bashe su domin a yi shillo da su a cikindukan mulkokin duniya, su zama abin la‟ana, abin al‟ajibi, abinreni, abin zargi, a cikin dukan al‟ummai inda na kore su: don basu kasa kunne ga zantattukana ba, in ji Ubangiji, waɗanda inaaike masu da su ta bakin bayi na annabawa, ina assubanci inaaikansu; amma kun ƙi ji, in ji Ubangiji.Kasa kunne shine yin sauraro da niyyar fahimtar da kumaƙoƙarin yin biyayya da abin da aka umurtaKasa kunne shine yin sauraro da niyyar fahimtar da kumaƙoƙarin yin biyayya da abin da aka umurta. Sai dai kuma, mukanzo wurin Littafi Mai-Tsarki da wani ra‟ayi da muke da shi na abinda muka gane da gaskiyar, ba zamu kasa kunne ga gaskiyar ba,sabili da haka, a bisa faɗar nassin nan, ba zamu ji gaskiyarMaganar ba.A misali, mutumin da ya ke riƙe da wani mugun tunani,ko kuma ya yarda cewa irin bishararsa ta jeka-nayi-ka gaskiyace, ko kuma wanda yake ƙetare dokar Allah ta ya nemi ceto dagangan, ba ya sauraron Maganar Allah. Da zaran ya karantawani abu game da ceto a cikin Littafi Mai-Tsarki, sai ya juyamaganar ko kuma yayi ƙoƙari ya ba maganar wata ma‟ana da ta27

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!