12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Amma mun sani mutum ba shi barata bisa ga ayyukan shari‟aba, sai ta wurin bangaskiya cikin Yesu Kristi, mu da kanmu mukabada gaskiya ga Kristi Yesu, domin mu barata ta wurinbangaskiya cikin Kristi, ba bisa ga ayyukan shari‟a ba: gama bisaga ayyukan sharia ba mai rai da za shi barataKashi na farko na wannan ayar a bayyane yake. Ba yinbiyayya da wata dokar Littafi Mai-Tsarki (ko kiyayye dokoki) keceton mu ba, amma ta wurin bangaskiya (aikin gaskantawa),cewa Yesu yayi aikin domin ceton zaɓaɓɓu.Amma kashi na biyu na ayar yana iya rikitaswa. Idan kaduba, kamar wannan sashen yana koyas da cewa idan mukagaskanta da Kristi, Kristi zai baratas (cece) da mu. Ko da yakeAllah ya sake faɗar cewa “Ta wurin ayyukan shari‟a, ba mai rai dazashi barata,” duk da haka wannan wurin yana iya ɓad damutum. Ka tuna kuma gaskantawa aiki ne na shari‟a.Tunda gaskantawa aiki ne na shari‟a, ta yaya zamufahimci “Mu da kanmu muka bada gaskiya ga Kristi Yesu dominmu barata”? A bisa haruffan Helinanci, kalmomin “domin mubarata” ba kalmomi ne masu ƙarfi ba. Kamar yadda yake a cikinturanci, za‟a iya yin amfani da irin waɗannan kalmomin tahanyar da zai nuna cewa abu yana iya faruwa sai dai ba lalle yafaru ɗin ba. An yi amfani da kalmomi masu irin wannan manufarda yawa a cikin Littafi Mai-Tsarkin da aka rubuta a cikin harshenHelinanci.Sai dai kuma a harshen Helinanci, har yanzu akan iya yinamfani da su domin su nuna wata niyya ko kuma wani umurni.A misali, sau da yawa akan yi amfani da irin wannan a cikinSabon Alkawali domin a nuna cikar wani anabcin dake cikinTsohon Alkawali. Shi yasa muke karanta abubuwa kamar su“Domin a cika” (Matta 4:14, 8:17, 12:17). Waɗannan kalmomin“domin a cika” kalmomi ne da ke iya faruwa sai dai ba lalle sufaru ba. A wannan wurin babu wata shakka game da waɗannankalmomin. Anabcin ya cika.Idan muka koma Galatiyawa 2:16, mun sani cewa tun dabangaskiya wani aiki ne da muke yi, bangaskiyarmu ba zata tabatabbatas mana da ceto ba. Bangaskiyarmu na iya samu mu yiƙoƙarin yin biyayya da umurnin Littafi Mai-Tsarki na samun ceto,yin addu‟a, tuba da dai sauransu, amma mun sani ceton mu yana43

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!