12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Babu tsoro wurin ƙauna: amma cikakkiyar ƙauna tana fitardatsoro, gama tsoro yana da ban wuya wanda yana jin tsoro kwaba ya kamalta wajen ƙauna ba.Zamu iya cewa tunda mai bi na gaskiya ya ɗanɗanacikakkar ƙaunar Kristi, bai kamata ya ji tsoro ba. Wannangaskiya ne in an bi ta wata hanyar, zamu iya ɗaukar wannan“tsoron” da ake magana akai a wannan ayar ya zama tsoronhallaka ta har abada. Cikakkar ƙaunar Allah zuwa ga mai bi nagaskiya ta kawar da wannan tsoron. Babban alkawali na cetoshine tabbacin cewa kana cikin Kristi har abada.Sai dai kuma har yanzu muna karo da dukan ayoyin dasuke koyas da cewa halayyar mai bi na gaskiya shine yana jintsoron Allah (Ayyukan Manzanni 9:31; 10:35; Filibbiyawa 2:12; 1Bitrus 2:17; Misalai 1:7; Mai-Wa‟azi 8:12-13). To ta yaya yakamata mu ɗauki 1 Yohanna 4:8, wadda ke koyas da cewacikakkiyar ƙauna tana fidda tsoro? Zamu iya warware matsalaridan muka san ma‟anar da Littafi Mai-Tsarki ya ba wannankalmar ƙauna. A cikin Yohanna 14:21 mun karanta cewa:Wanda yake da dokokina yana kwa kiyaye su, shi ne yanaƙaunata: wanda yana ƙaunata kuma za ya zama ƙaunataccenUbana, ni ma zan ƙaunace shi, in bayyana kaina gareshi kuma.An sake nanata dokar Allah a Yohanna 14:23 inda mukakaranta cewa:Yesu ya amsa ya ce masa, idan mutum yana ƙaunata, za shikiyaye maganata; Ubana kwa za ya ƙaunace shi, mu zo wurinsa,mu yi zaman mu tare da shi.Wato, an danganta ƙauna da yin biyayya da dokokinAllah, wato Littafi Mai-Tsarki. Ko da ta yaya mutum yayi ƙoƙariya nuna ƙaunar sa ga Kristi, babban ma‟aunin shine ƙaunar dasadaukarwar mutumin, biyayyar sa ga littafin shari‟ar Allah watoLittafi Mai-Tsarki.Cikakkiyar Ƙauna Na Bukatar Cikakkiyar Biyayya57

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!