12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Ibrahim ta wurin umurtarsa da ya yi hadaya da ɗansa (Farawa22). Bai faɗi jarabawar ba. An jaraba Isra‟ilawa ta hanyoyidabam dabam a cikin shekaru 40 da suka yi suna yawo a jeji.Sun faɗi jarabawar. Ana jaraba mai bi na gaskiya a kowace ranadomin har yanzu yana cikin jiki wanda yake marmarin aikatazunubi. Allah ya jaraba Yesu ta wurin barin Shaiɗan ya jarabashi. Bai faɗi jarabawar ba.Haka kuma, umurnin yin aikin bangaskiya da kuma aikinkiran Allah domin ceto duk jarabawa ce. Ko zamu iya gane cewako da yake waɗannan dokoki ne daga Allah, dole ne kuma a yibiyayya da su, yin biyayya da waɗannan dokokin ba zasu taɓa iyazama sanadin ceton mu ba?Wannan shirin na gwaji yana da muhimminci. A cikinyanayin mutum, mutum mai fahariya ne, kuma a kowane lokaciyana ƙoƙari ya yi wani abu domin samun yabo.Haka kuma, akwai mutane da yawa, kila ma ba tare dasun san abin da suke yi ba, da basu yarda Allah zai cece su basai dai idan sun yi wani abu domin kansu.Kada mu yi tunani ko kusa da cewar wani aiki da muka yi zai iyataimakawa ko ta wata ƙanƙanuwar hanya wajen samo mana ceto.Amma Allah mai kishi ne. Allah yayi dukan aikin cetonmu. Sabili da haka bai kamata mu yi tunani ko kusa da cewarwani aiki da muka yi zai iya taimakawa ko ta wata ƙanƙanuwarhanya wajen samo mana ceto ba.Babban Muhimmancin Ranar Asabaci ta Kwana na BakwaiA cikin Tsohon Alkawali an nuna wannan gaskiyar tahanyoyi dabam dabam. Mu tuna cewa dole ne jama‟a watoIsra‟ilawa su kiyaye ranar Asabaci. Wata doka ce ta al‟ada waddake nuna gaskiyar cewa Allah ne yake aikata dukan ayyuka naceto. Kamar yadda Isra‟ila ba zasu yi wani aiki ba komeƙanƙantarsa a ranar Asabaci, haka kuma muma ba zamu iya yinwani aiki domin samun ceto ba. A cikin Fitowa 31:13-14 Allahya ce:21

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!