12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Littafi Mai-Tsarki (1 Korantiyawa 2:13). Wato, yayinda mukebinciken Littafi Mai-Tsarki, dole ne mu tabbata cewa dukmatsayin da zamu ɗauka, yayi daidai da dukan Littafi Mai-Tsarki.Riƙe wannan gaskiyar a cikin zuciyarmu, da kuma yinamfani da abubuwan da muka koya a wannan binciken, za mudubi waɗansu ayoyi da suka yi magana game da samun ceto kaitsaye. Zamu fara da sananniyar ayan nan Romawa 10:13 indaAllah ya ce:Gama dukan wanda za ya kira bisa sunan Ubangiji za ya tsira.Nan da nan zamu gane cewa akwai wani abu da bai tafidaidai ba, wato, dole ne mu lura. Yin biyayya da dokar nan takira bisa sunan Ubangiji aiki ne da mukan yi. Da alamar wannanayar tana cewa idan muka yi aiki na kiran sunan Ubangiji,wannan zai sa mu sami ceto, sai dai wannan bashi yiwuwa dominAllah yayi dukan aiki domin ceton mu. Sabili da haka, mun sanicewa ba zamu iya fahimtar wannan ayar ba tare da neman ƙarinbayani daga cikin Littafi Mai-Tsarki ba.A cikin binciken mu na neman ƙarin bayyani, mun isoIrmiya 29:11-13 inda Allah yake cewa:Gama na san irin tunanin da ni ke tunaninku da su, in ji Ubangiji,tunani na lafiya, ba na masifa ba, domin in ba ku bege mai kyaua ƙarshe. Sa‟annan za ku kira gareni, ku tafi ku yi mani addu‟a,ni ma in ji ku. Za ku neme ni, ku same ni kuma, lokacin da kuke nema na da zuciya ɗaya.An bayyana wannan gaskiyar a Kubawar Shari‟a 4:29 indamuka karanta cewa:Amma idan daga can kun biɗi Ubangiji Allahnka, zaka same shi,idan ka biɗe shi da dukan zuciyarka da dukan ranka.Allah yana faɗa mana wani muhimmin abu cewa idanmuna neman Allah domin ceto, dole ne mu neme shi da dukanzuciyarmu29

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!