12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

ne wanda ke shiga nan take. Irin shine Kristi da kansa wandayake zaune a cikin mutumin (Yohanna 14:23). Yayinda Allahyake yin amfani da misalin yin amfani da sabon ƙyalle domin a yifacin tsohuwar taguwa (Matta 9:16). Dole ne taguwar ta zamasabuwa gaba ɗayanta. Haka kuma, ya bada misalin ƙoƙarin zubasabon ruwan inabi a tsofaffin salkuna. Dole ne a sa ruwaninabin a sababbin sulkunan (Matta 9:17). An nanata wannan acikin waɗansu nasoshin Littafi Mai-Tsarki kamar su 2Korantiyawa 5:17 inda muka karanta cewa:Idan fa kowane mutum yana cikin Kristi, sabon halitta ne:tsofaffin al‟amura sun shuɗe, ga kwa sun zama sabobiSashen yanayin mutum da nan take yake zamowa sabonhalitta shine ruhu (sabon rayayyen ruhu), wanda Allah yake bashia daidai lokacin da yake shinfiɗa Maganar Allah a cikinrayuwarsa (Ezekiel 36:26). Haka kuma a ƙarshen zamani,wannan zaɓaɓɓen zai karɓi sabon rayayyen jiki, “Farat ɗaya, daƙyaftawar ido, da ƙarar ƙaho na ƙarshe: gama ƙaho za shi yiƙara, matatttu kuma zasu tashi marasa-ruɓuwa, mu kuma za musake.” (1 Korantiyawa 15:52).Ta haka, an bada muhimman misalai a cikin Littafi Mai-Tsarki waɗanda ke nuna rashin iyawar mutum ya maida kansarayayye a cikin ruhu, wato, ya sami ceto. An ƙarfafa wannan acikin Ezekiel 37, inda Allah ya kwatanta mutane da busassunƙasusuwa, amma kuma Allah ya nuna cewa lokacin da Allah yayiaikinsa, waɗannan busassun ƙasusuwan sun dawo rayayyu.Wani misali na tarihi kuma na rubuce a cikin Yohanna sura 11,inda muka ji labarin ruɓaɓɓar gawar Li‟azaru ta fito daga kabarida rai bisa umurnin Ubangiji Yesu. Haka kuma, Allah ne kaɗaizai iya kawo rai madauwami na ruhaniya a cikin mutum wandayake matacce a ruhu.Zamu iya tabbatas da cewa akwai mutanemarasa ceto iri biyu a duniyaZamu iya tabbar da cewa akwai mutane marasa ceto iribiyu a duniya. Akwai mutanen da suke matattu a ruhu waɗandasuke zaɓaɓɓu, waɗanda kuma a bisa shari‟a, sun fita daga11

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!