12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Wannan abin mamaki ne domin muna sa zuciyarsakamakon ceton mu zai kawar da dukan tsoron Allah. Daalamar tsayawa gaban Allah da tsoro da rawar jiki bai tafi daidaida tabbacin ceton da wanda yake da ceto ya rigaya ya samu ba.A misali, ya sani cewa Kristi ya rigaya ya biya bashin zunubansa,ya kuma sani cewa maganar hallaka ba zata bashi tsoro ba.Sai dai kuma dole ne mu tuna cewa Ruhu Mai-Tsarkiyana cikin mutumin da ya sami ceto. Kuma mai bi na gaskiyayana girma cikin ƙauna da kuma biyayya da dukan abin da LittafiMai-Tsarki ke koyaswa. Sabili da haka yana koya yana kumaƙara yin la‟akari da girman Allah. Ya sani cewa Allah shine Maiikoduka wanda ta wurin maganarsa, dukan duniya ta kasance.Ya sani cewa Allah shine Babban alkali wanda yake sane dadukan zunubanmu kome ƙanƙantarsu. Ya sani cewa Allah Maiadalcine sabili da haka kowane zunubi ya cancanci kasancewa aƙarƙashin fushin Allah. Mai bi na gaskiya ya sani cewa kodayake yanzu da ya sami ceto, biyayyar sa da maganar Allah tanaƙaruwa, amma duk da haka har yanzu yana da wasu zunubai.Yana sane da cewa ba domin jinƙan Allah ba, da shi ma yacancanci hallaka.A wani gefen kuma, domin zafin ƙauna da amincewa daLittafi Mai-Tsarkin da mai bi na gaskiya yake da shi, ya sanicewa kasancewarsa a cikin Kristi tabbatacciya ce, ya kuma sanicewa ba zai taɓa ɗanɗana hallaka ba. Ya sani cewa Kristi ya rufedukan zunubansa. Sai dai kuma, yana ƙara girma cikin saninLittafi Mai-Tsarki, yana ƙara sanin cewa sakamakon zunubansa,ya cancanci mugun fushin nan na Allah. Ya sani cewa jinƙanAllah da alherinsa ne kaɗai ya bashi ceto. Sabili da haka yanarawar jiki domin tsoro da ganin girman Allah. Ya gane cewa baicancanci samun ceto ba.Shi ya sa Littafi Mai-Tsarki yake furta cewa mutumin daya sami ceto na gaskiya yana tsoron Allah, wannan kuwa shineabin da muka karanta a cikin ayoyi kamar suZabura 34:9 Ku ji tsoron Ubangiji ku tsarkakansa, gama baburashi ga masu tsoronsa55

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!