12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Abin baƙin cikin shine waɗanda suka kafa begen samunceton su a ɗaya daga cikin addinan nan har yanzu suna cikinbabbar matsala da Allah domin addininsu ba zai cece su ba,kuma basu sauraron kaɗaitacciya tushen hanyar gaskiya, watoLittafi Mai-Tsarki.A cikin wannan ɗan littafin, gwargwadon iyawata, zan yiƙoƙari in fito da abin da Littafi Mai-Tsarki yake koyaswa gameda shirin Allah inda mutane da yawa suke samun sulhu da Allahsuke kuma samun tserewar wannan mummunan hukumcin dazai sabko bisa dukan ‟yan adam a ƙarshen duniya.Mu tuna cewa a cikin harshen rubutunsa na farko, Allahne ya rubuta shi, sai dai yayi amfani da mutane marubuta kamaryadda 2 Bitrus 1:21 ta faɗa mana:Gama ba a taɓa kawo kowane annabci bisa ga nufin mutum ba:amma mutane suka yi magana daga wurin Allah, Ruhu Mai-Tsarki ne yana motsa su.Kalmomin da suka zana, kalmomi ne da Allah da kansaya faɗa (Irmiya 36:1-4). Sabili da haka, muna samun ƙashingaskiya ta wurin karatu da binciken Littafi Mai-Tsarki. Sabili dahaka, dole ne kowane matsayi da za‟a ɗauka game da shirinAllah na ceto yayi daidai da abin da Littafi Mai-Tsarki kekoyaswa. Sabili da haka, ya kamata mu kasance a shirye mubinciki kowane matsayi da mutum ya ɗauka bisa ga koyaswarLittafi Mai-Tsarki.Menene Allah Zai Yi Domin Ya Ceci Wani?Zamu ci gaba da binciken mu ta wurin tabbatas da abinda Littafi Mai-Tsarki ya furta game da mafita daga mummunanhalin da mutum ya sami kansa a ciki. Zamu gane cewa yanayinda mutum ya sami kansa a ciki yayi muni ƙwarai har ya zamaAllah ne kaɗai zai iya tanada hanyar tsira.Mu tuna cewa Littafi Mai-Tsarki gaba ɗayansa, littafi nena shari‟a wanda Allah da kansa ya rubuta, wanda kuma dole nekowane ɗan adam yake ƙarƙashi, Allah ma da kansa yanabiyayya da shi (Zabura 138:2). Sabili da haka dole ne a nemimaganin matsalar da mutum ya shiga a cikin littafin shari‟arAllah, wato Littafi Mai-Tsarki.3

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!